LABARAN GIDA NIJERIYA

LABARAN AFURKA

Faransa ta goyi bayan rudunar G5 Sahel

Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron, ya goyi bayan shirin kafa rundunar yaki da ‘yan tawaye a yankin Sahel da kasashen yankin ke kai a...

Annobar tsutsa mai cinye anfanin gona ta bulla a wasu kasashen...

Tarayyar Afirka ta sanar da cewa, kasashe 25 na nahiyar na fuskantar annobar tsutsa da ke cinje amfanin gona wanda hakan zai kara iza...

Shugaba Kabila ya kafa sabuwar gwamnati

A Jamhuriyar Demukradiyyar Kwango, Shugaba Joseph Kabila ya bayyana sabuwar majalisar ministocin gwamnatinsa wata daya bayan nada Bruno Tsibala wani dan tawayen babbar jam’iyyar...

Cutar Ebola ta kashe mutane 2 a Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo

Mutane 2 ne suka mutu sakamakonkamu wa da cutar Ebola a kasar Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo da ke Tsakiya Afirka. Dakta Charles Kaso da ke aiki...

Mutane sama da 700 annobar kwalara ta kashe a Somalia

Akalla mutane 11 da suka hada da mata da yara kanana ne suka sake mutuwa sakamakon kamu wa da cutar kwalara inda a yanzu...

SPORTS

Kwara United ta Lashe kofin Kalubale na Wannan Shekarar

Kungiyar kwakllon kafar wadda ake yi wa lakabi da Harmony Boys ta lallasa takwararta ta ABS Ilorin da ci 1-0 a wasan karshe da...

LABARAN SAURAN SASSAN DUNIYA